![]() | |
---|---|
![]() | |
Rayuwa | |
Cikakken suna | Penelope Anne Coelen |
Haihuwa | Durban, 15 ga Afirilu, 1940 (84 shekaru) |
ƙasa | Afirka ta kudu |
Karatu | |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a |
model (en) ![]() |
IMDb | nm3340490 |
Penelope Anne Coelen (an haife ta a ranar 15 ga watan Afrilu 1940) tsohuwar 'yar wasan kwaikwayo ce, abin koyi kuma sarauniyar kyakkyawa wacce kyau a wace taci gasar mafi kyau a shekarat 1958. Ita ce babbar mace ta farko ta ƙasa da ƙasa da ta fito daga yankin Afirka.