Pia Juul

Pia Juul
Rayuwa
Cikakken suna Pia Elisabeth Juul
Haihuwa Korsør (en) Fassara, 30 Mayu 1962
ƙasa Daular Denmark
Mutuwa 30 Satumba 2020
Makwanci Assistens Cemetery (en) Fassara
Ƴan uwa
Mahaifi Kurt Holger Juul
Karatu
Harsuna Danish (en) Fassara
Sana'a
Sana'a mai aikin fassara, marubuci da maiwaƙe
Kyaututtuka
IMDb nm1937726
Pia Juul
Pia Juul

Pia Juul (Mayu 30, 1962 - 30 ga Satumba, 2020) Marubuciya ce kuma mai fassara. Ta samu kyaututtuka da dama. Ta kasance memba na ƙasar Danish. Ta kuma koyar a makarantar rubutu ta Danish Forfatterskolen da ke Copenhagen. An haifi Juul a Korsør, Denmark.


From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Nelliwinne