![]() | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Johannesburg, 7 Satumba 1965 (59 shekaru) |
ƙasa | Afirka ta kudu |
Mazauni |
Vereeniging (en) ![]() |
Karatu | |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a |
tennis player (en) ![]() |
Tennis | |
Dabi'a |
right-handedness (en) ![]() |
Singles record | 36–40 |
Doubles record | 148–83 |
Nauyi | 80 kg |
Tsayi | 180 cm |
Pieter (" Piet ") Aldrich (an haife shi ranar 7 ga watan Satumba 1965) tsohon ɗan wasan tennis ne daga Afirka ta Kudu. Kwararren gwanin iya wasan tennis ya lashe kambun Grand Slam biyu na maza biyu (Australian Open da US Open)[1] kuma ya zama na 1 a duniya a 1990.