![]() | |
---|---|
musical group (en) ![]() | |
Bayanai | |
Name (en) ![]() | Плач Єремії |
Work period (start) (en) ![]() | 1990 |
Discography (en) ![]() |
Plach Yeremiyi discography (en) ![]() |
Location of formation (en) ![]() |
Lviv (en) ![]() |
Nau'in |
sentimental ballad (en) ![]() ![]() ![]() |
Ƙasa da aka fara | Ukraniya |
Shafin yanar gizo | plach-jeremiji.org.ua |
Plach Yeremiyi ( Ukraine ) ƙungiya ce ta mawakan rock na kasar Ukraine daga Lviv, Ukraine . An kafa ƙungiyar a watan Fabrairun shekarar 1990, amma mawaƙa biyu sunfi yin wakoki sosai - Taras Chubay da Vsevolod Dyachyshyn suna taka rawa tun 1984 a ƙungiyar Tsyklon ( Циклон ).
Waƙoƙin Plach Yeremiyi yawanci suna dauke da wa’azi sosai, waɗanda mafi akasarinsu babban jagora Taras Chubay ya tsara [1] Hryhoriy Chubay kuma ya ba da sautin rock na zamani. Sunan ƙungiyar ya fito ne daga Magnum opus Plach Yeremiyi mahaifin Taras Chubay wanda aka saki a 1999. Kiɗan waƙoƙin suna da ƙarfi, sannan suna canza zuwa ballad mai sauƙi kuma ya sake fashewa, cike da motsin rai. Duk wannan yana da takamaiman launi na " Lviv ".