![]() | ||||
---|---|---|---|---|
national park (en) ![]() | ||||
Bayanai | ||||
Farawa | 2002 | |||
Ƙasa | Gabon | |||
Significant place (en) ![]() | Libreville | |||
Shafin yanar gizo | parcsgabon.org… | |||
Wuri | ||||
|
Pongara National Park wani wurin shakatawa ne na,kasa a Gabon kusa da babban birnin kasar Libreville, a gefen kudu na Gabon Estuary da Tekun Atlantika .,Ya ƙunshi yanki na 929 km2 [1] Wurin shakatawa na ƙasa ya ƙunshi dazuzzukan wurare masu zafi da kuma dazuzzukan mangrove .