![]() | |
---|---|
![]() | |
Rayuwa | |
Cikakken suna | Ramsey Tokunbo Nouah |
Haihuwa | Lagos,, 19 Disamba 1970 (54 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Harshen uwa | Yarbanci |
Karatu | |
Makaranta | Jami'ar jahar Lagos |
Matakin karatu |
Bachelor of Arts (en) ![]() |
Harsuna |
Turanci Yarbanci |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi, dan wasan kwaikwayon talabijin da darakta |
Kyaututtuka | |
Imani | |
Addini | Kiristanci |
IMDb | nm1588599 |
Ramsey Nouah (an haife Ramsey Tokunbo Nouah Jr .; A Watan Disamba 19, shekarar 1970)[1] ɗan wasan kwaikwayo ne kuma darekta. Ya lashe lambar yabo ta Afirka Movie Academy Award don Mafi kyawun Jarumi a Matsayin Jagora a Shekarar 2010 saboda rawar da ya taka a fim din " The Figurine ". Ya fara fitowa a matsayin darakta tare da fim ɗin Rayuwa a Bada: Breaking Free a 2019 kuma ya ci gaba da jagorantar Nollywood classic Rattle Snake: the story of Ahanna wanda shine aka sake a matsayin Rattlesnake (1995).[2][3][4][5]