Regina George

Regina George
Rayuwa
Haihuwa Chicago, 17 ga Faburairu, 1991 (33 shekaru)
ƙasa Najeriya
Tarayyar Amurka
Karatu
Makaranta Jami'ar Arkansas
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a dan tsere mai dogon zango da Dan wasan tsalle-tsalle
Athletics
Sport disciplines 400 metres (en) Fassara
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 
Regina George

Regina George (An haifeta a ranar 17 ga watan Fabrairu, 1991) a Chicago, Tarayyar Amurka. Ta kasance ƴar wasan tseren ce, wadda ta ƙware a tseren mita 400. Ta wakilci Najeriya a Gasar Olympics ta bazara ta shekarar 2012 [1] kuma ita ce ta lashe lambar azurfa a Gasar Cin Kofin Afirka a shekara ta 2012.

  1. Sports-Reference profile

From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Nelliwinne