![]() | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | ga Augusta, 1953 |
ƙasa | Najeriya |
Harshen uwa | Yarbanci |
Mutuwa | ga Yuli, 2009 |
Yanayin mutuwa | Sababi na ainihi (sankara) |
Ƴan uwa | |
Abokiyar zama | Moshood Abiola |
Karatu | |
Harsuna |
Turanci Yarbanci Pidgin na Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi da ɗan wasan kwaikwayo |
IMDb | nm1649652 |
Remi Abiola (Agustan shekarar 1953 - Yulin 2009) ta kasance 'yar fim din Nijeriya kuma matar marigayi Moshood Abiola, wani fitaccen dan kasuwar Najeriya kuma dan siyasa . Ta mutu a birnin New York a ranar 29 ga Yulin 2009 bayan ta sha fama da sakamakon cutar kansa. Ta bar ‘ya’ya biyu: Abimbola Umardeen da Olajumoke Adetoun.[1] She died in New York City on July 29, 2009 after losing a battle with cancer. She was survived by two children: Abimbola Umardeen and Olajumoke Adetoun.[2][3][4]