![]() | |
---|---|
![]() | |
Rayuwa | |
Haihuwa | Tunisiya, |
ƙasa | Tunisiya |
Ƴan uwa | |
Abokiyar zama | Madih Belaid (2006 - 2022) |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi |
IMDb | nm7522001 |
Rim Riahi (an haife ta a ranar 17 ga watan Fabrairu shekara ta alif dari tara da saba'in miladiyya 1970) 'yar wasan kwaikwayo ce 'yar Tunisiya.[1] An fi saninta da rawar da ta taka a matsayin "Hanène Lahmar" a cikin jerin talabijin Naouret El Hawa.[2]