Roberto De Zerbi (Italian pronunciation: [roˈbɛrto de dˈdzɛrbi]; an haifeshi ranar 6 ga watan Yuni, 1979) ƙwararren mai horar da ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Italiya kuma tsohon ɗan wasa wanda shine babban kocin ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Brighton & Hove Albion[1]