Ross Kettle

Ross Kettle
Rayuwa
Haihuwa Durban, 15 Satumba 1961 (63 shekaru)
ƙasa Afirka ta kudu
Ƴan uwa
Abokiyar zama Michelle Forbes (mul) Fassara  (1990 -
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a jarumi, darakta da dan wasan kwaikwayon talabijin
IMDb nm0450581

Ross Kettle (an haife shi a ranar 15 ga Watan Satumba 1961 a Durban,kasar Afirka ta Kudu) ɗan wasan kwaikwayo ne na Afirka ta Kudu, wanda aka sani da jagorantar wasan Soweto's Burning, [1] kuma an fi sani da Santa Barbara cast and characters">Jeffrey Conrad a cikin wasan kwaikwayo na talabijin na NBC na kasar Amurka Santa Barbara .

A shekara ta 1988, an zabi shi don lambar yabo ta Daytime Emmy don fitaccen Matashi a cikin Drama Series don rawar da ya taka a Santa Barbara .[2]

  1. "Caught in Crossfire in 'Soweto's Burning'" Ray Loynd, November 6, 1992. Los Angeles Times
  2. "1988 Emmy Winners & Nominees". Soap Opera Digest. Archived from the original on 9 November 2004. Retrieved 6 May 2013.

From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Nelliwinne