![]() | |
---|---|
![]() | |
Bayanai | |
Suna a hukumance |
Royal Antwerp Football Club |
Iri | ƙungiyar ƙwallon ƙafa |
Ƙasa | Beljik |
Mulki | |
Hedkwata | Birnin Antwerp |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 1880 |
Awards received |
royal society (1920) |
![]() ![]() ![]() ![]() |
Royal Antwerp, wannan kungiyar kwallon kafa ne wanda take kasar Belgium a garin Antwerp. Sun kasance gwarzayen shekarar 2022–23 na gasan Belgian Pro League. An samar da kungiyar a shekara 1880, kuma itace mafi dadewa kungiyan kwallon kafa a kasar Belgium.[1][2]