![]() | |
---|---|
obligation (en) ![]() | |
![]() | |
Bayanai | |
Bangare na |
Ahkam (en) ![]() |
Farawa | 631 |
Amfani |
aqidah (en) ![]() |
Facet of (en) ![]() |
Usūl al-Dīn (en) ![]() ![]() |
Sunan asali | أَرْكَانُ الْإِسْلَامِ |
Addini | Musulunci |
Suna saboda |
Submission (en) ![]() |
Al'ada |
Arab world (en) ![]() |
Part of the series (en) ![]() | Shari'a |
Muhimmin darasi | Fiƙihu |
Mabiyi |
Huda (en) ![]() |
Ta biyo baya |
iman (en) ![]() |
Nau'in |
spiritual practice (en) ![]() ![]() |
Mawallafi |
God in Islam (en) ![]() |
Ƙasa da aka fara | Hijaz |
Harshen aiki ko suna | Larabci |
Mai kwatanta |
Jibril (en) ![]() |
Commemorates (en) ![]() |
Muhammad prophecy (en) ![]() |
Ma'aikaci |
Musulmi da Mukallaf (en) ![]() |
Location of creation (en) ![]() | Makkah da Madinah |
Hashtag (mul) ![]() | Five Pillars of Islam |
Copyright status (en) ![]() |
public domain (en) ![]() |
Rukunnan Musulunci Biyar (arkān al-Islām, larabci أركان الإسلام; ko arkān al-dīn, larabci أركان الدين, Rukunnan addini, Shika-shikan addini) abubuwa ne ko ayyuka waɗanda ginshikai ne, guda biyar a Musulunci, wadanda wajibai ne akan kowane mai imani, kuma sune farkon ginshikin rayuwar Musulmi. Suna nan tattare a shahararren hadisin nan na mala'ika Jibril.[1][2][3][4]
Shia, da Ahmadiyya, da Sunni dukkanin su sun yarda da muhimman bayani da ayyukan wadannan abubuwan,[5][2] amma Shi'a basa kiran su da irin wannan sunan (see Ancillaries of the Faith, na Twelvers, da kuma Seven pillars of Ismailism). Sune suka hada rayuwar musulmi, sallarsa, taimakawa gajiyayyu, tsarkake kai daga zunubbai, da aikin hajji,[6][7] ga wanda yake da ikon zuwa.[8]
|deadurl=
ignored (|url-status=
suggested) (help)