![]() | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Kufa, 665 (Gregorian) |
ƙasa | Khalifancin Umayyawa |
Ƙabila | Larabawa |
Mutuwa |
Wasit (en) ![]() |
Makwanci |
Q42332250 ![]() |
Yanayin mutuwa |
hukuncin kisa (decapitation (en) ![]() |
Killed by |
Al-Hajjaj ibn Yusuf (en) ![]() |
Karatu | |
Harsuna | Larabci |
Sana'a | |
Sana'a |
Islamic jurist (en) ![]() ![]() ![]() |
Imani | |
Addini | Musulunci |
Sa'id bn Jubayr (665-714) (Larabci: سعيد بن جبير), wanda kuma aka fi sani da Abū Muhammad, asalinsa mutumin Kufa ne, a Iraki ta zamani. An dauke shi a matsayin daya daga cikin manyan ‘yan Tabi’in (d. ca. 712). Malaman addinin Musulunci na Shi’a da Sunna suna girmama Sa’id kuma suna ganinsa a matsayin daya daga cikin manyan malaman fikihu a lokacin. Kuma ya ruwaito hadisi da dama daga Ibn Abbas.