Sadiq Sanjrani | |||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|
12 ga Maris, 2018 - ← Mian Raza Rabbani (en)
12 ga Maris, 2018 - District: Balochistan (en)
| |||||||
Rayuwa | |||||||
Haihuwa | Nok Kundi (en) , 14 ga Afirilu, 1978 (46 shekaru) | ||||||
ƙasa | Pakistan | ||||||
Harshen uwa | Urdu | ||||||
Karatu | |||||||
Makaranta | University of Balochistan (en) | ||||||
Harsuna | Urdu | ||||||
Sana'a | |||||||
Sana'a | ɗan siyasa | ||||||
Imani | |||||||
Jam'iyar siyasa | independent politician (en) |
Muhammad Sadiq Sanjrani ( Urdu: صادق سنجرانی; an haife shi a ranar 14 ga watan Afrilu shekarata alif dubu daya da dari tara da saba'in da takwas(1978)) ɗan siyasan Pakistan ne, shi ne na 8 kuma a yanzu Shugaban Majalisar Dattawan Pakistan . Ya yi rantsuwar kama aiki a matsayin memba kuma shugaban majalisar dattawan Pakistan a ranar 12 ga watan Maris shekarata 2018. Shi ne shugaban majalisar dattawa mafi karancin shekaru kuma na farko wanda ya fito daga lardin Balochistan . Shi dan kabilar Sanjrani matalautan mazan jiya ne. Daga watan Yuni shekarata 2023 zuwa watan Yuli shekarata 2023, ya yi aiki a matsayin shugaban riko na Pakistan.