Samson Emeka Omeruah

Samson Emeka Omeruah
Gwamnan jahar Anambra

ga Augusta, 1985 - Disamba 1987
Allison Madueke (en) Fassara - Robert Akonobi (en) Fassara
Rayuwa
Cikakken suna Samson Emeka Omeruah
Haihuwa Zariya, 14 ga Augusta, 1943
ƙasa Najeriya
Ƙabila Tarihin Mutanen Ibo
Harshen uwa Harshen, Ibo
Mutuwa 4 Disamba 2006
Karatu
Makaranta Auburn University (en) Fassara
Jami'ar jahar Lagos
Harsuna Turanci
Harshen, Ibo
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa da ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 

Samson Emeka Omeruah wanda ya rayu daga (14 ga Agusta 1943 a Zariya, Arewacin Najeriya - 4 ga Disamba 2006) ya kasance matuqin jirgin sama na Sojan Sama na Najeriya, tsohon gwamnan jihar Anambra kuma tsohon Ministan Yada Labarai, Matasa, Wasanni da sau uku. Al’adu a Nijeriya a lokacin mulkin Buhari, da Sani Abacha da Abdulsalam Abubakar.[1]

  1. http://allafrica.com/stories/200612150551.html

From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Nelliwinne