Sanyi

Sanyi
Garin sanyi

Sanyi wanda aka fi sani da Cantonese romanizations kamar Sam Yup dakuma Nam Pun Shun, yana nufin gundumomi uku (tsoffin yankuna) na Nanhai, Panyu da Shunde da ke kewaye da Guangzhou, China.


From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Nelliwinne