![]() | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Burkina Faso | |||
Region of Burkina Faso (en) ![]() | Sahel Region (en) ![]() | |||
Province of Burkina Faso (en) ![]() | Yagha Province (en) ![]() | |||
Babban birnin |
Sebba gari ne da ke cikin lardin Yagha a Burkina Faso. Garin ne babban birnin lardin Yagha.
Magajin garin Sebba shi ne Hama Amirou Ly, na Jam'iyyar, Party for Democracy and Socialism . [1]