Senegal | |||||
---|---|---|---|---|---|
Senegaal (wo) | |||||
|
|||||
| |||||
| |||||
Take | Le Lion rouge (en) | ||||
| |||||
| |||||
Kirari |
«Un Peuple, Un But, Une Foi» «One People, One Goal, One Faith» «Един народ, една цел, една вяра» «Un pueblo, un objetivo, una fe» «ߡߌ߬ߙߌ߲߬ߘߌ߬ ߞߋߟߋ߲߫ ߸ ߟߊ߬ߢߌߣߌ߲߫ ߞߋߟߋ߲߫ ߸ ߘߍ߲߬ߞߣߍ߬ߦߊ߬ ߞߋߟߋ߲߫» «Un poble, un objectiu, una fe» «Un bobl, un nod, un ffydd» | ||||
Suna saboda | Kogin Senegal | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Babban birni | Dakar | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 16,876,720 (2021) | ||||
• Yawan mutane | 85.79 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati |
Faransanci Yare Badyara (en) Yarukan Balanta | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Afirka ta Yamma | ||||
Yawan fili | 196,722 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Tekun Atalanta | ||||
Wuri mafi tsayi | Népin Cliff (en) (531 m) | ||||
Wuri mafi ƙasa | Tekun Atalanta (0 m) | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | French West Africa (en) , Mali Federation (en) da French Community (en) | ||||
Ƙirƙira | 1960 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Tsarin gwamnati | presidential system (en) | ||||
Gangar majalisa | National Assembly (en) | ||||
• Shugaban kasar senegal | Bassirou Diomaye Diakhar Faye (2 ga Afirilu, 2024) | ||||
Ikonomi | |||||
Nominal GDP (en) | 27,569,136,728 $ (2021) | ||||
Kuɗi | CFA franc Yammacin Afirka | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Suna ta yanar gizo | .sn (mul) | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +221 | ||||
Lambar taimakon gaggawa | 17 (en) da 18 (en) | ||||
Lambar ƙasa | SN | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | sec.gouv.sn |
Senegal ƙasa ce, wacce ta ke a yammacin Afirka.[1] Senegal ta hada boda da Mauritaniya daga arewa, Mali daga gabas, Guinea daga kudu maso Arewacin ƙasar, sai kuma Guinea Bissau daga kudu-maso arewacin ƙasar. Ƙasar ta hada gaɓar teku da ƙasar Cape Verde. Ƙasar Senegal na da hanyoyin sama da na ruwa kuma ana kiran garin da 'mashigin Afrika' saboda garin na gefen gabar tekun North Atlantic ocean. [1][2][3] Birnin Dakar shi ne babban birnin Senegal kuma ƙasar ta sama yancin kanta daga hannun Faransa a shekarar 1960.[4]. Kasar Senegal tana cikin kungiyoyi na ECOWAS, African Union (AU) da sauran su.