Seun Kuti

Seun Kuti
Rayuwa
Haihuwa Lagos,, 11 ga Janairu, 1983 (42 shekaru)
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Yarbanci
Ƴan uwa
Mahaifi Fela Kuti
Ahali Femi Kuti (en) Fassara
Karatu
Harsuna Turanci
Yarbanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a saxophonist (en) Fassara da mawaƙi
Artistic movement Afrobeat
Kayan kida saxophone (en) Fassara
Jadawalin Kiɗa Knitting Factory Records (en) Fassara
IMDb nm6236654
seunkuti.net

Oluseun Anikulapo Kuti (haihuwa 11 ga watan Janairu shekarar 1983),[1] anfi saninsa da Seun Kuti, ya kasance ɗan Najeriya ne, mawaki. Shi ɗa ne ga shahararren afrobeat pioneer Fela Kuti. Seun ya jagoranci kiɗan mahaifin sa a Egypt 1980.[2][3].

  1. "Seun Kuti:All you need to know about Fela's son as he turns 33 today". Nigerian Entertainment Today. January 11, 2016. Retrieved May 30, 2016.
  2. Anikulapo, Seun (2011-07-05). "Femi And Seun Kuti Keep Their Father's Rebellious Beat". NPR. Retrieved 2014-01-14.
  3. "Archived copy". Archived from the original on 16 April 2014. Retrieved 16 April 2014.CS1 maint: archived copy as title (link)

From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Nelliwinne