Sew the Winter to My Skin | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2018 |
Asalin harshe | Afrikaans |
Ƙasar asali | Afirka ta kudu |
Distribution format (en) ![]() |
video on demand (en) ![]() |
Characteristics | |
Direction and screenplay | |
Darekta | Jamil XT Qubeka |
Tarihi | |
Nominations
| |
External links | |
Specialized websites
|
Sew the Winter to My Skin fim ne na Afirka ta Kudu a shekarar 2018 a kayi shi wanda Jahmil X.T. Qubeka ya jagoranta.[1] An nuna shi a cikin sashin Cinema na Duniya na zamani a bikin fina-finai na Toronto na shekarar 2018.[2] An zaɓe shi a matsayin shigarwar Afirka ta Kudu don Mafi kyawun Fim na Harshen Ƙasashen Waje a 91st Academy Awards, amma a ƙarshe ba a zaɓe shi ba.[3][4]