![]() | |
---|---|
![]() | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na |
material (en) ![]() ![]() ![]() |
Amfani |
recycling (en) ![]() |
Yana haddasa |
Gurbacewar Iska da marine debris (en) ![]() |
Karatun ta |
garbology (en) ![]() |
Hashtag (mul) ![]() | garbage |
Amfani wajen |
sorter labourer (en) ![]() ![]() |
Handled, mitigated, or managed by (en) ![]() | Gudanar da sharar gida |
Nada jerin |
list of waste types (en) ![]() |
Shara, dai abu ce da akeyi domin tsaɓtace duk wani guri da ake zama ko ake mu'amula, inda kuma daga ƙarshe wannan sharar takan zama bola, kuma daga illatar ta cuta har ta iya komawa abun amfani idan aka sarrafa ta ko aka kai ta gona domin amfani da ita a matsayin taki.