Shehu Musa Yar'Adua | |||
---|---|---|---|
13 ga Faburairu, 1976 - 30 Satumba 1979 ← Olusegun Obasanjo - Alex Ifeanyichukwu Ekwueme → | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Jahar Katsina, 5 ga Maris, 1943 | ||
ƙasa | Najeriya | ||
Mutuwa | 8 Disamba 1997 | ||
Ƴan uwa | |||
Mahaifi | Musa Yar'Adua | ||
Yara |
view
| ||
Ahali | Umaru Musa Yar'Adua | ||
Karatu | |||
Makaranta | Royal Military Academy Sandhurst (en) | ||
Harsuna |
Turanci Hausa Pidgin na Najeriya | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa da ɗan kasuwa | ||
Digiri | Janar |
Shehu Musa Yar'Adua GCON (Maris 5, 1943 - 8 ga watan Disamba a shekara ta alif 1997) wani manjo janar ne na sojan Najeriya mai ritaya wanda ya yi aiki a matsayin matemakin shugaban kasa , haka-zalika Shugaban sojin najeriya a matakin koli, a ƙarƙashin mulkin Janar Olusegun Obasanjo na shekarar alif 1976 - 1979, shehu musa yar'adua yakasance a mulkinsa [1] Dan asalin jahar katsina mai hazaka da sanin ya kamata.