Sherine

Sherine
Rayuwa
Cikakken suna شيرين سيد محمد عبد الوهاب
Haihuwa Kairo, 8 Oktoba 1980 (44 shekaru)
ƙasa Misra
Harshen uwa Larabci
Ƴan uwa
Abokiyar zama Medhat Khamis (en) Fassara
Hossam Habib (en) Fassara  (7 ga Afirilu, 2018 -  Disamba 2021)
Hossam Habib (en) Fassara  (12 Nuwamba, 2022 -  15 Disamba 2023)
Karatu
Harsuna Larabci
Sana'a
Sana'a jarumi da mawaƙi
Artistic movement Arabic pop (en) Fassara
electronic dance music (en) Fassara
music of Egypt (en) Fassara
Khaliji (en) Fassara
Kayan kida murya
Jadawalin Kiɗa Rotana Music Group (en) Fassara
Free Music (en) Fassara
Imani
Addini Musulunci
IMDb nm1470692

Sayed Mohamed Abdel Wahab (Arabic; an haife ta a ranar 8 ga Oktoba 1980), wacce aka fi sani da Sherine, mawaƙiya ce ta Masar, 'yar wasan kwaikwayo kuma alƙaliyar kiɗa wacce ake kira da"Muryar Masar". [1] Sherine ta kasance alƙali a shirin MBC's The Voice: Ahla Sawt .

  1. Cite error: Invalid <ref> tag; no text was provided for refs named GN2016

From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Nelliwinne