Sinima a Kenya | ||||
---|---|---|---|---|
cinema by country or region (en) | ||||
Bayanai | ||||
Facet of (en) | cinema (en) | |||
Ƙasa | Kenya | |||
Wuri | ||||
|
Sinima a Kenya na nufin masana'antar fim ta Kenya. Ko da yake ƙaramar masana'anta ce ta kwatankwacin yammacin duniya, Kenya ta ƙirƙira ko zama wurin yin fim tun farkon shekarun 1950 lokacin da aka yi fim ɗin Men Against the Sun a 1952. Ko da yake, a Amurka, an haska fim ɗin almara na daji da aka saita a cikin ƙasar a Hollywood tun farkon shekarun 1940.