Sirajganj District | |||||
---|---|---|---|---|---|
district of Bangladesh (en) | |||||
Bayanai | |||||
Sunan hukuma | সিরাজগঞ্জ জেলা | ||||
Suna a harshen gida | সিরাজগঞ্জ জেলা | ||||
Ƙasa | Bangladash | ||||
Babban birni | Sirajganj (en) | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci | UTC+06:00 (en) | ||||
Lambar aika saƙo | 5700 | ||||
Shafin yanar gizo | sirajganj.gov.bd | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Bangladash | ||||
Division of Bangladesh (en) | Rajshahi Division (en) |
Gundumar Sirajganj wani yanki ne a yankin Arewacin Bengal a kasar Bangladesh, wanda ke cikin yankin Rajshahi . Gundumar ta 25 mafi girma ta yanki kuma ta 9 mafi girma a yawan jama'a a kasar Bangladesh. A san shi da ƙofar zuwa yankin Arewacin Bengal
Hedkwatar gudanarwarta ita ce Sirajganj . Ya shahara ne saboda masana'antun da gidaje na hannu. A shekara ta 1885, Sirajganj ya fito a matsayin thana. Da farko a karkashin Gundumar Mymensingh a cikin Dhaka Division, an canja shi zuwa Gundumar Pabna a ranar 15 ga watan Fabrairu shekara ta 1866. An inganta shi don ya zama karamin yanki na Pabna a cikin shekara ta 1885. A shekara ta 1984, an inganta shi zuwa gundumar.