Skylar Gaertner | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | New York, 13 Mayu 2004 (20 shekaru) |
ƙasa | Tarayyar Amurka |
Harshen uwa | Turanci |
Karatu | |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi da Yaro mai wasan kwaykwayo |
IMDb | nm3228287 |
Skylar Gaertner (an haifeshi sha uku ga watan Mayu ta shekara ta dubu biyu da hudu) dan wasan kwaikwayo na Amurka. Anfi saninshi da rawar da ya taka a matsayin Jonah Birde a wasan kwaikwayo mai dogon zango na laifuka na tashar Netflix mai suna Ozark daga shekara ta dubu biyu da sha bakwai zuwa ta dubu biyu da ashirin da uku,[1][2]