![]() | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 1982 (42/43 shekaru) |
Sana'a | |
Sana'a |
jarumi, stage actor (en) ![]() |
Smangele Mathibeli (nee Mbatha) ƴar wasan kwaikwayo ce ta Afirka ta Kudu. An haifeta a KwaZulu Natal Afirka ta Kudu a shekarar 1982. An fi saninta da rawar da ta taka a jerin shirye-shiryen talabijin kamar; Imbewu, Yizo Yizo and Zone 14. Ita ce Shugabar Kamfanin Calvin da Family Group.[1][2]