Sofiat Arinola Obanishola | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 16 Satumba 2003 (21 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Harshen uwa | Turanci |
Karatu | |
Harsuna | Yaren Sifen |
Sana'a | |
Sana'a | Mai wasan badminton |
Sofiat Arinola Obanishola (an haife ta ne a wata 16 Satumba 2003) yar wasan badminton ce, kuma yar asalin Najeriya ce. Ta shiga cikin manyan lamurran badminton a matakin gida da na duniya. Ta lashe lambar zinare a Badminton a gasar cin kofin Afirka na 2019 don rukuni na rukuni-rukuni wanda ya gudana a Casablanca, Maroko.[1][2][3][4]