Sokoto

Sokoto
Wikimedia disambiguation page (en) Fassara
sokoto Sultan

Sakkwato: Babban birni ne wanda ke yankin arewa maso yammacin Najeriya, kusa da mahadar Kogin Sakkwato da Rima, Kamar yadda a shekara ta 2006 jahar na da yawan jama'a kimanin 427,760. Sakkwato ita ce babban birnin jahar Sakkwato ta zamani kuma a baya ita ce babban birnin jihar arewa maso yammah.


From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Nelliwinne