![]() | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Timbuktu, 25 Disamba 1942 (82 shekaru) |
ƙasa |
Mali Moroko |
Karatu | |
Makaranta |
Experimental Centre of Cinematography (en) ![]() |
Harsuna | Faransanci |
Sana'a | |
Sana'a | darakta, marubin wasannin kwaykwayo da mai tsara fim |
IMDb | nm0070019 |
Souheil Ben-Barka, (an haife shi a ranar y25 ga watan Disamba a shekara ta 1942) shine darektan fina-finai na Maroko, marubuci kuma Mai shirya fim-fakka. Ya jagoranci fina-finai bakwai tsakanin 1974 da 2002. Fim dinsa 1975 La guerre du pétrole n'aura pas lieu an shigar da shi cikin 9th Moscow International Film Festival . Fim dinsa 1983 Amok ya lashe kyautar zinare a bikin fina-finai na kasa da kasa na 13 na Moscow . shekara ta 1987 ya kasance memba na juri a bikin fina-finai na kasa da kasa na 15 na Moscow .