Staci Mannella | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 1996 (28/29 shekaru) |
ƙasa | Tarayyar Amurka |
Sana'a | |
Sana'a | alpine skier (en) |
Staci Mannella 'yar wasan nakasassu ta Amurka ce. Ta lashe lambobin yabo daban-daban a lokacin gasar IPC Alpine World Ski Championship da kuma gasar cin kofin duniya