Starve Your Dog | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2015 |
Asalin harshe | Larabci |
Ƙasar asali | Moroko |
Characteristics | |
Genre (en) ![]() |
drama film (en) ![]() |
During | 94 Dakika |
Launi |
color (en) ![]() |
Direction and screenplay | |
Darekta |
Hicham Lasri (en) ![]() |
Marubin wasannin kwaykwayo |
Hicham Lasri (en) ![]() |
'yan wasa | |
Benaissa El Jirari (en) ![]() | |
External links | |
Starve Your Dog fim ne na wasan kwaikwayo na Moroccan da aka shirya shi a shekarar 2015 wanda Hicham Lasri ya jagoranta kuma ya bada umarni.[1] An nuna shi a cikin Sashen Cinema na Duniya na Zamani na 2015 Toronto International Film Festival.[2] An kuma nuna shi a cikin sashin Panorama na 66th Berlin International Film Festival.[3]