Sudan | |||||
---|---|---|---|---|---|
جمهورية السودان (ar) | |||||
|
|||||
| |||||
| |||||
Take | Nahnu Jund Allah Jund Al-watan (en) | ||||
| |||||
| |||||
Kirari | «النصر لنا» | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Babban birni | Khartoum | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 40,533,330 (2017) | ||||
• Yawan mutane | 21.49 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati |
Larabci Turanci | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Arewacin Afirka da Afirka | ||||
Yawan fili | 1,886,068 km² | ||||
Wuri mafi tsayi | Deriba Caldera (en) (3,042 m) | ||||
Wuri mafi ƙasa | Red Sea (0 m) | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | Anglo-Egyptian occupation of Sudan (en) | ||||
Ƙirƙira | 1 ga Janairu, 1956 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Tsarin gwamnati | Jamhuriyar Tarayya | ||||
Gangar majalisa | National Legislature (en) | ||||
• Chairman of the Transitional Military Council (en) | Abdel Fattah al-Burhan (en) (12 ga Afirilu, 2019) | ||||
• Prime Minister of Sudan (en) | Abdalla Hamdok (21 ga Augusta, 2019) | ||||
Ikonomi | |||||
Nominal GDP (en) | 34,229,513,775 $ (2021) | ||||
Kuɗi | Fam na Sudan | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+02:00 (en)
| ||||
Suna ta yanar gizo | .sd (mul) | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +249 | ||||
Lambar taimakon gaggawa | 999 (en) | ||||
Lambar ƙasa | SD | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | sudan.gov.sd… |
Kasar Sudan tana daya daga cikin kasashen yankin arewa maso gabashin Afrika, tanada iyaka da kasashe tara. Daga arewacin kasar Misra, daga gabashi Eritrea da Ethiopia, daga kudanci, Kenya da Uganda daga kudu maso gabas congo, da jamhoriyar Afirka ta Tsakiya, daga yammaci Chadi, daga arewa maso yammaci Libya kuma kasace da take bin Adinin Musulunci. [1] [2] [3]