Sufuri a Djibouti

Sufuri a Djibouti
transport by country or region (en) Fassara
Bayanai
Facet of (en) Fassara Sufuri
Ƙasa Jibuti
hanyoyin Djibouti

Ana samun sauƙin sufuri a Djibouti ta hanyar ƙaramin tsarin hanyoyi, layin dogo da tashoshi. A cikin 'yan shekarun nan, an gina sabbin manyan tituna na ƙasa, tare da ƙara wasu manyan tituna da suka inganta harkokin ciniki da kayayyaki, inda babban ci gaban harkokin sufuri ya biyo baya wajen tallafawa ci gaban tattalin arziki daban-daban a ƙasar.


From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Nelliwinne