Swarg Narak | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 1978 |
Asalin harshe | Harshen Hindu |
Ƙasar asali | Indiya |
Characteristics | |
Genre (en) ![]() |
drama film (en) ![]() |
Direction and screenplay | |
Darekta |
Dasari Narayana Rao (en) ![]() |
Marubin wasannin kwaykwayo |
Dasari Narayana Rao (en) ![]() |
'yan wasa | |
Sanjeev Kumar (mul) ![]() | |
Samar | |
Mai tsarawa |
B. Nagi Reddy (en) ![]() |
Other works | |
Mai rubuta kiɗa |
Rajesh Roshan (en) ![]() |
External links | |
Specialized websites
|
Swarg Narak ni fim ne na wasan kwaikwayo da aka yi a Indiya a cikin shekarar alif ɗari tara da saba'in da takwas 1978, wanda jarumi B. Nagi Reddy ya shirya a ƙarƙashin Vijaya Productions Pvt. Banner Jarumi Dasari Narayana Rao ne ya jagoranta. [1][2][3] Taurarin fina-finansa sun hada da [[Sanjeev Kumar, Jeetendra, Vinod Mehra, Moushumi Chatterjee, Shabana Azmi, sai Rajesh Roshan ya hada waka. Duk wakokin guda uku sun shahara. Fim din na sake yin fim din Telugu Silver Jubilee ne Swargam Narakam (1975) wanda wannan darakta ya yi.[4][5][6][7]