Tafkin Rweru | |
---|---|
![]() | |
General information | |
Height above mean sea level (en) ![]() | 1,323 m |
Tsawo | 18 km |
Fadi | 14.5 km |
Yawan fili | 100 km² |
Vertical depth (en) ![]() |
3.9 m 2.1 m |
Labarin ƙasa | |
![]() | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 2°22′40″S 30°19′25″E / 2.3778°S 30.3236°E |
Kasa | Ruwanda da Burundi |
Hydrography (en) ![]() | |
Outflows (en) ![]() | Kogin Nyabarongo |
Tafkin Rweru, Tafki ne da ke kusa da arewacin Burundi a tsakiyar Afirka. Yankin arewacin tafkin ya kasance wani yanki na iyakar Burundi da Rwanda. Sanannen wuri ne wanda yake nesa da Kogin Nilu. Kogin Kagera, wanda mutane da yawa ke ɗaukarsa a matsayin mashigin Kogin Nilu, ya tashi a arewacin tafkin, wanda yake a Ruwanda.