Tahajjud | |
---|---|
Sallah | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | Qiyam al-Layl (en) |
Bangare na | Al-Isra, al-Insān (en) , types of prayer in Islam (en) , Congregational prayer in Islam (en) da Itikaf (en) |
Farawa | 631 |
Amfani | Sallar Nafila |
Facet of (en) | Rukunnan Musulunci |
Sunan asali | التَّهَجُّدُ |
Addini | Musulunci da Sufiyya |
Suna saboda | Bacci |
Al'ada | Arab world (en) da Duniyar Musulunci |
Part of the series (en) | Ahkam (en) da Taklif (en) |
Muhimmin darasi | bauta a musulunci |
Mabiyi | Sallar isha`i da Sallah Tarawihi |
Ta biyo baya | Chafa'a (en) , Witr (en) da Sahur |
Nau'in | Confirmed Sunnah (en) , spiritual practice (en) da religious activity (en) |
Mawallafi | God in Islam (en) |
Ƙasa da aka fara | Hijaz |
Harshen aiki ko suna | Larabci |
Mai kwatanta | Muhammad, Matan Annabi, Sahabi da Tabi'un |
Commemorates (en) | wakefulness (en) |
Depicts (en) | God in Islam (en) , Allah (en) , Allah, Murid (en) da Sālik (en) |
Ma'aikaci | Musulmi, Mukallaf (en) da Sufi (en) |
Location of creation (en) | Makkah da Madinah |
Hashtag (mul) | Tahajjud |
Copyright status (en) | public domain (en) |
Tahajjud, ibada ce wanda aka fi sani da "sallar dare", salla ce wadda bata doleba mabiya addinin Islama ke yi. Ba ɗaya daga cikin sallolin farilla guda biyar da ake buƙata ga duk musulmai ba, kodayake annabin musulunci, an rubuta Muhammadu yana yin sallar tahajjud a kai a kai yana kuma ƙarfafa sahabbansa.