Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
Thailand (lafazi: /tayilan/) ko Masarautar Thailand ƙasa ce, da ke a nahiyar Asiya.Thailand tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 513,120. Thailand tana da yawan jama'a kimanin, 68,863,514, bisa ga jimillar shekara ta 2016. Babban birnin Thailand, Bangkok ne.
thailan
Thailand ta samu ƴancin kanta a ƙarni na sha uku bayan haifuwar Annabi Issa.
Sarkin Thailand Maha Vajiralongkorn ne daga shekara ta 2016. Firaministan Thailand Prayut Chan-o-cha ne daga shekara ta 2014.[1]