![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
தமிழ்நாடு (ta) తమిళనాడు (te) തമിഴ്നാട് (ml) ತಮಿಳುನಾಡು (kn) | |||||
|
|||||
![]() | |||||
| |||||
Suna saboda |
Tamil (en) ![]() | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƙasa | Indiya | ||||
Babban birni | Chennai | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 72,147,030 (2011) | ||||
• Yawan mutane | 554.73 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati |
Tamil (en) ![]() | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na |
South India (en) ![]() | ||||
Yawan fili | 130,058 km² | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi |
Madras State (en) ![]() | ||||
Ƙirƙira | 26 ga Janairu, 1950 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Majalisar zartarwa |
Tamil Nadu Legislative Assembly (en) ![]() | ||||
Gangar majalisa |
Tamil Nadu Legislative Assembly (en) ![]() | ||||
• Governor of Tamil Nadu (en) ![]() |
R. N. Ravi (en) ![]() | ||||
• Chief Minister of Tamil Nadu (en) ![]() |
M. K. Stalin (en) ![]() | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Indian Standard Time (en) ![]() | ||||
Lamba ta ISO 3166-2 | IN-TN | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | tn.gov.in |
Tamil Nadu jiha ce, da ke a Kudancin ƙasar Indiya. Tana da yawan fili kimanin kilomita arbba’i 130,060 da yawan jama’a daya kai 72,147,030 (in ji ƙidayar shekarata 2011). Jihar tarayyar Indiya ce daga shekara ta 1956. Babban birnin jihar da birnin mafi girman jihar Chennai ne. Banwarilal Purohit shi ne gwamnan jihar. Jihar Tamil Nadu tana da iyaka da jihohin da yankunan huɗu (Andhra Pradesh, Kerala, Karnataka da Puducherry).