Nigerian National Assembly delegation from Abia | |
---|---|
Nigerian National Assembly delegation (en) | |
Bayanai | |
Ƙasa | Najeriya |
Tawagar Majalisar Dokokin Najeriya daga Abia ta kunshi Sanatoci uku masu wakiltar Abia ta Tsakiya, Abia ta Kudu, da Abia ta Arewa, da wakilai takwas masu wakiltar Ikwuano/Umuahia North/Umuahia ta Kudu, Bende, Isuikwato/Umunneochi, Arochukwu /Ohafia, Aba North/ Aba ta Kudu, Ukwa Gabas/Ukwa West, Isiala Ngwa North/South and Obingwa/Osisioma/Ugbunagbo.