Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
.
Tehran.
Tehran (da Farsi: تهران) birni ne, da ke a yankin Tehran, a ƙasar Iran. Shi ne babban birnin ƙasar Iran daga shekarar 1796. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2018, Tehran tana da yawan jama'a 14,700,000. An gina birnin Tehran kafin karni na sittin kafin haihuwar Annabi Issa.