The escape of the seven | ||||
---|---|---|---|---|
![]() | ||||
Asali | ||||
Mahalicci |
Kim Soon-ok (en) ![]() | |||
Asalin suna | 7인의 탈출, The Escape of the Seven, الهاربون السبعة da هروب السبعة: القيامة | |||
Asalin harshe |
Korean (en) ![]() | |||
Ƙasar asali | Koriya ta Kudu | |||
Yanayi | 2 | |||
Episodes | 33 | |||
Characteristics | ||||
Genre (en) ![]() |
drama (en) ![]() ![]() ![]() ![]() ![]() | |||
Direction and screenplay | ||||
Darekta |
Joo Dong-min (en) ![]() | |||
'yan wasa | ||||
Um Ki-joon (en) ![]() Hwang Jung-eum (en) ![]() Lee Joon (en) ![]() Lee Yu-bi (en) ![]() Shin Eun-kyung (en) ![]() Yun Jong-hun (en) ![]() Jo Yoon-hee (en) ![]() Jo Jae-yun (en) ![]() | ||||
Samar | ||||
Production company (en) ![]() |
Studio S (en) ![]() Chorokbaem Media (en) ![]() | |||
Screening | ||||
Asali mai watsa shirye-shirye |
SBS TV (en) ![]() | |||
Lokacin farawa | Satumba 15, 2023 | |||
Lokacin gamawa | Mayu 18, 2024 | |||
External links | ||||
programs.sbs.co.kr… | ||||
Specialized websites
| ||||
Chronology (en) ![]() | ||||
|
The escape of the seven(Yaren Koriya: 7인의 탈출) shirin talabijin ne mai dogon zango na 2023-2024 na koriya ta kudu wanda ya kunshi jarumai Um Ki-joon, Hwang Jung-eum, Lee Joon, Lee Yu-bi, Shin Eun-kyung , Yoon Jong-hoon, Jo Yoon-hee,da Jo Jae-yoon. Shirin ya tafi ne akan manyan 'yan wasa guda bakwai. Zango na farko ya fito akan SBS TV daga Satumba 15 zuwa Nuwamba 17, 2023, kowace Juma'a da Asabar a 22:00 (KST).[1][2] Zango na biyu ya fito akan SBS TV daga 29 ga Maris, zuwa 18 ga Mayu, 2024, kowace Juma'a da Asabar a 22:00 (KST).[3] Hakanan ana samunsa a Coupang Play da Wavve a Koriya ta Kudu, da kuma akan Viu, Viki da Kocowa a cikin zaɓaɓɓun yankuna.[4][5][6][7]