![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
![]() | |||||
ga Yuni, 1999 - Mayu 2003 - Rabiu Kwankwaso →
ga Yuli, 1975 - ga Afirilu, 1980 ← David Ejoor - Ipoola Alani Akinrinade → | |||||
Rayuwa | |||||
Haihuwa | Takum, 9 Disamba 1938 (86 shekaru) | ||||
ƙasa | Najeriya | ||||
Ƴan uwa | |||||
Abokiyar zama |
Daisy Danjuma Grace Danjuma (en) ![]() | ||||
Yara |
view
| ||||
Karatu | |||||
Makaranta |
Jami'ar Tsaron Nijeriya Jami'ar Ahmadu Bello | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a | ɗan kasuwa da ɗan siyasa |
Theophilus Yakubu Danjuma anfi sanin sa da T. Y. Danjuma (an haifeshi ranar 9 ga watan Disamban shekarar 1938) a garin Takun ta tsohuwar jahar Gwangola wacce a yanzu ƙaramar hukuma ce a cikin jahar Taraba. Sunan mahaifinsa Kuru Ɗanjuma, mahaifiyarsa kuma sunanta Rufƙatu Asibi. Shi ɗan ƙabilar Jukun ne.[1]