Mutum-mutumin Thomas Jeffersonhoton thomasThomas JeffersonThomas Jefferson
Thomas Jefferson (an haife shi ranar 13 ga watan Aprelu, na shekarar alif dari bakwai da arbain da uku 1743A.c – ya mutu a ranar 4 ga watan July, shekarar alif dari takwas da ashirin da shida 1826)A.c Ya kasance daya daga cikin shugabannin kasar Tarayyar Amurka, diplomat, lauya, architect, kuma daya daga cikin Iyayen da suka kafa Tarayyar kasar Amurka wanda shine na uku shugaban Tarayyar Amurka daga shekarar ta alif dari takwas da daya 1801 zuwa shekara ta alif dari takwas da tara1809. Kafin nan, ya riƙe mataimakin Tarayyar Amurka daga shekarar a shekara ta alif dari tara da casain da bakwai 1797)A.c zuwa shekara ta 1801. Shine wanda ya wallafa Declaration of Independence, Jefferson was a proponent of democracy, republicanism, da yancin mutane, ya tunzura American colonists da rabewa daga Kingdom of Great Britain da samar da sabuwar ƙasa; ya samar da littafai tsarin shugabanci da ƙuduri a matakin jiha da kuma tarayya.