Ties That Bind (fim) | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2011 |
Asalin suna | Ties That Bind |
Asalin harshe | Turanci |
Ƙasar asali | Ghana |
Distribution format (en) ![]() |
video on demand (en) ![]() |
Characteristics | |
Genre (en) ![]() |
drama film (en) ![]() |
Launi |
color (en) ![]() |
Direction and screenplay | |
Darekta | Leila Djansi |
Marubin wasannin kwaykwayo | Leila Djansi |
Kintato | |
Narrative location (en) ![]() | Afirka |
External links | |
Specialized websites
|
Ties that Bind fim ne na wasan kwaikwayo na shekarar 2011 wanda Leila Djansi ta ba da Umarni. Taurarin shirin sun haɗa da Kimberly Elise, Omotola Jalade Ekeinde da Ama K. Abebrese. An yi fim din a Ghana. An zabi fim ɗin a cikin nau'o'i 21 a kyautar fina-finai na Ghana na 2011, kuma ya lashe kyaututtuka 9. Har wayau ya an ayyana fim din sau 7 a lambar yabo ta 8th Africa Movie Academy Awards kuma a ƙarshe shirin ya sami lambar yabo ta Nasarar tsara labarin fim.[1][2]