![]() | |||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|
![]() | |||||||
21 ga Augusta, 2019 - 31 ga Maris, 2023
27 Mayu 2008 - 27 ga Janairu, 2012 ← Werinipre Seibarugo - Nestor Binabo →
29 Mayu 2007 - 16 ga Afirilu, 2008 ← Goodluck Jonathan - Werinipre Seibarugo → | |||||||
Rayuwa | |||||||
Haihuwa | Brass, 7 ga Yuli, 1964 (60 shekaru) | ||||||
ƙasa | Najeriya | ||||||
Ƙabila | Mutanen Ijaw | ||||||
Harshen uwa | Harshen Ijaw | ||||||
Ƴan uwa | |||||||
Abokiyar zama | Alanyingi Sylva | ||||||
Karatu | |||||||
Makaranta | jami'ar port harcourt | ||||||
Harsuna |
Turanci Harshen Ijaw Pidgin na Najeriya | ||||||
Sana'a | |||||||
Sana'a | ɗan siyasa | ||||||
Mahalarcin
| |||||||
Imani | |||||||
Jam'iyar siyasa | Peoples Democratic Party |
Timipre Marlin Sylva CON (an haife shi 7 Yuli 1964)[1] ɗan siyasar Najeriya ne wanda ya yi aiki a matsayin ƙaramin ministan albarkatun man fetur na Najeriya daga 2019 zuwa 2023.[2] Ya taɓa zama gwamnan jihar Bayelsa daga 2007 zuwa 2012.