![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
![]() | |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | ||||
Jihohin Najeriya | jahar Legas | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 209,437 (2006) | ||||
• Yawan mutane | 978.68 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 214 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Lagos Lagoon | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 101223 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +234 |
Lagos Island, muhimmin wuri ne dake tsakiyar Karamar hukumar Lagos dake Jihar Lagos, Nijeriya. Tsibirin ya mamaye yammacin yankinsa, sannan ya kasance daya daga cikin yankunan Lagos. A kidaya da aka gudanar na 2006 ya sanya mutanen wurin a matsayin kimanin mutum .209,437 sannan tana da fadin 8.7 km2.