Tunis | |||||
---|---|---|---|---|---|
تونس (ar) | |||||
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƙasa | Tunisiya | ||||
Governorate of Tunisia (en) | Tunis Governorate (en) | ||||
Babban birnin | |||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 602,560 (2022) | ||||
• Yawan mutane | 2,833.84 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 212,630,000 m² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Lake of Tunis (en) da Gulf of Tunis (en) | ||||
Altitude (en) | 4 m | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Muhimman sha'ani |
Siege of Tunis (en)
| ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 1000 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 71 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | commune-tunis.gov.tn |
Tunis birni ne, da ke a ƙasar Tunisiya. Shi ne babban birnin ƙasar Tunisiya. Tunis ya na da yawan jama'a 2,643,695, bisa ga jimillar 2014. An gina birnin Tunis kafin karni na huɗu kafin haihuwar Annabi Isah (A.S).