![]() | |
---|---|
Rayuwa | |
Cikakken suna | Uduak Isong Oguamanam |
Haihuwa | 20 century |
ƙasa | Najeriya |
Karatu | |
Makaranta |
University of Leicester (en) ![]() Jami'ar Ibadan |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a |
darakta, marubin wasannin kwaykwayo da entrepreneur (en) ![]() |
IMDb | nm3743346 |
iamuduakisong.blogspot.ca |
Uduak Isong Oguamanam marubuciyar rubutun (scriptwriter) Nollywood ce ta Najeriya, furodusa kuma 'yar kasuwa [1] wacce ke Legas, Najeriya. An fi saninta da fina-finan barkwanci Okon Lagos (2011) da mabiyin sa Okon Goes To School (2013), Lost In London (2017), da Desperate Housegirls (2015). Falling (fim) (2015) shine fim ɗin farko na Isong Oguamanam a ƙarƙashin kamfaninta mai suna Closer Pictures, wanda ke Legas, Najeriya.